Jihar Kano

Innalillahi: An tsinci gawar wani almajiri a Kano
Breaking
Innalillahi: An tsinci gawar wani almajiri a Kano
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Al’ummar Unguwar Dorayi karama sun kama wani mutum mai suna Musa da ya jefar da gawar wani almajiri mai suna Nasir a yankin. Lamarin ya faru ne da yammacin jiya Laraba, in da wata mata mai suna Amina ta hango shi ta Katanga a yayi