Jihar Kano
Mai shari'a Ahmed Tijjani Badamasi na babba kotun jihar Kano yayi watsi da karar masu hannu a nada sarki wacce ke kalubalantar kirkirar sabbin masarautu da kuma zabar sarakunan masu daraja ta farko.
Gwamnan jahar Kano, kuma Khadimul Islam, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya musuluntar da akalla maguzawa maza da mata 200 da suka kai masa ziyara a fadar gwamnatin jahar Kano.
Kungiyar dattawan arewa ta yi watsi da ikirarin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cewa bai da hurumin sanya baki a rikicin da ke afkuwa tsakanin Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.
Tsohon dan majalisar wakilai, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya ce ya mika makomar siyasarsa zuwa ga Allah, amma kuma zai ci gaba da shiga siyasa. Jibrin ya sanar da manema labarai hakan ne bayan da ya mayarwa majalisar dattian kadarorin
Gwamna Abdullahi Umar ganduje na jihar Kano, y ace barakar da ke tsakanins Sarki Muhammadu Sanusi II da gwamnatin jihar Kano za a iya shawo kanta hankali kwance saboda kundin tsarin mulki ta shafa.
Nasiru Aliyu Batsari dai ya yi tattaki ne a kasa tun daga Katsina har zuwa jihar Kano don nuna goyon bayansa ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje. Idan zamu tuna, Nura Aliyu Batsari mai shekaru 33 dan asalin karamar hukumar Batsari ne
A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce hukumar sun samu labarin ne wajen karfe 9:30 na daren Laraba. Ya ce jami'an sun hanzarta zuwa wajen inda suka kwashes
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi ma matashin nan da ya tako a kasa daga jahar Katsina zuwa jahar Kano domin murnar nasarar da ya samu a kotun koli, kabakin alheri, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Sarkin Ningi na jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Danyaya, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan ya tseratar da masarautar Kano daga wargajewa da gaggauwa. Ya roki shugaban kasan a kan ya saka baki a kan barakar da ke tsakanin Sa
Jihar Kano
Samu kari