Jihar Kano
Babban Daraktan hukumar, Dr. Aliyu Musa ya ce kamen almajiran da suka yi na zuwa ne bayan umarnin da gwamnan Kano Abdulllahi Umar Ganduje ya bayar na kama yaran da ke bara tare da iyayyensu ko masu kula da su.
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jahar Kano ta kammala shirin daukan sabbin jami’an tsaro guda 2,200 domin taimaka ma hukumomin tsaro dake jahar wajen samar da ingantaccen tsaro.
Babbar kungiyar addini ta koli a jihar Kano, ta soki hukuncin gwamnatin jihar na haramta bara a kan titunan jihar Kano din. Ta ce hakan bai dace ba kuma gwamnatin jihar ba ta dau lamarin ta yadda ya dace ba.
A cikin jawabin da mukaddashin kakakin hukumar EFCC na kasa, Tony Orilade, ya fitar, ya bayyana cewa jami'an EFCC na ofishin Kano ne suka kama Danja ranar Talata biyo bayan samun wani korafi a kansa. A cewar jawabin, an kama Danja
Mun ji cewa ana shirin kawo dokar da za ta hana a binciki Shugabannin Majalisar Tarayya. Wani ‘Dan majalisar APC ya ce shugabannin Majalisa su na bukatar kariya kamar Gwamnoni da Shugaban kasa.
Wata matar aure maisuna Hawa Kulu mazauniyar unguwar Mariri a jihar Kano ta shiga hannun hukumar Hisbah bayan an kama ta da laifin auren maza biyu a lokaci daya. Da farko da matar na zaune da mijinta na farko ne amma sai ciwo mai
Shugaban hukumar yaki da rashawa da karban koken jama’a na jahar Kano, Muhyi Magaji Rimin Gado ya bayyana cewa hukumarsa na duba matakan da ya kamata ta dauka biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya dake Kano ta yanke.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jahar Kano, a ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu, ta gasa Shugaban marasa rinjaye kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jahar, Isiyaku Ali Danja kan zargin cin mutuncin kujerarsa da kum
Babbar kotun jihar Kano mai lamba takwas ta saka ranar 19 ga watan Maris don sauraron shaidun shari’a kan wani malami da dalibansa. Mai shari’a Usman Na’Abba ya fara sauraron karar da ake tuhumar wani malami mai suna Adekunle Iles
Jihar Kano
Samu kari