Jihar Kano
A ranar Litinin ne wata babbar kotun Shari'a da ke zamanta a Hausawa Filin Hockey da ke cikin birnin Kano ta zartar da hukuncin kisa a kan matashin mai shekaru
Sharif Yahaya Aminu, wani mawaki ya riski kansa a tsaka mai wuya sakamakon yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotu tayi bayan ya yi wa Annabi batanci.
Wata babbar kotun Shari'a da ke zamanta a Hausawa Dilin Hockey da ke birnin Kano ta zartar da hukuncin kisa a kan wani matashi mai shekaru 22 saboda wallafa wat
Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce hakan yana cikin shirye-shiryen da gwamnatin jihar ke yi kan komawar dalibai ‘yan ajin karshe makarantun da za su zana jarrabawa.
Kakakin rundunar 'yan sanda na jihar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, shi ne ya sanar da hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan Rediyon Freedom da ke Kano.
Majalisar da ke sa ido ka al’amura a jami’ar kimiya da fasaha ta jihar Kano da ke Wudil, ta amince da yi wa malamanta 17 karin girma zuwa matsayin furofesa.
An yi addu'ar sadakar cika kwanaki arbThe 4a'in da rasuwar tsohon gwamnan jihar Oyo kuma sirikin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a garin Ibadan.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da takwaransa na Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, sun kai ziyarar mubaya'a ga sabon sarkin Gwandu, mai martaba
Tsohon Sanatan Legas ta gabas ya samu mukami a hukumar gidaje, FHA. Gwamnatin Legas ta tabbatar da wannan mukami da aka ba Sanata Ashafa Gbenga mai shekaru 65.
Jihar Kano
Samu kari