Jihar Kano
Kwankwasiyya ta rubuta takardar korafi tare da kalubalantar gwamnatin jihar Kano da kuma majalisar dokokin jihar kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Ganduje, ta mika wata bukata a gaban majalisar dokokin jihar inda ta nemi a gyara dokokin masarautar jihar na 2019.
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da fara binike a cikin lamarin matashin da ya soke kansa da wuka saboda budurwarsa ta bar shi zuwa wajen wani daban.
Matashi mai shekaru 25 dan asalin jihar Kano mai suna Ashiru Musa, ya kashe kansa ta hanyar sokawa cikinsa wuka a jihar Kano saboda budurwarsa za ta yi aure.
Tsohon kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa na jihar Kano, Injiniya Muazu Magaji Dansarauniya, ya ce har yanzu yana nan yana goyon bayan Gwamna Ganduje.
Shugaban kamfanin da ya kasance matashin dan kasuwa kuma Attajiri, Mudassir Abubakar, shi ne ya bayyana hakan yayin buɗe katafaren shagon nasa a ranar Asabar.
A safiyar yau Litinin an yi rikici tsakanin jami’an ’yan sanda da wasu daga cikin ’yan kasuwar Sabon Gari da hukumar KAROTA ta rushewa shaguna dake gefen titi.
Masu garkuwa da jama'a sun sace diyar dan majalisar dokoki a jihar Kano, Alhaji Murtala Musa Kore, a tsakar daren ranar Asabar. Sun je ne don satar mahaifinta.
Jihar Kano
Samu kari