Jihar Kano
Da ya ke magana a kan hukuncin kotun, shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan'agundi, ta bakin kakakin hukumar KAROTA, Nabilusi Abubakar, ya gargadi ma su man
Masarautar jihar Kano ta dakatar da Sabon Gari mallam Ya'u Muhammad sakamakon zarginsa da ake da hannu a wajen sayar da wani yaro dan shekara daya da haihuwa.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu ado Bayero, zai ziyarci tsohuwar birnin Ilorin mai tarin tarihi a ranar Alhamis, 27 ga watan Augustan 2020, jaridar Solacebase tace.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke wani magidanci mai suna Auwalu Kabaki, mazaunin kwatasa ta Mariri da ke karamar hukumar Kumbotso bayan rufe matarsa.
A kokarinsa na inganta karatun Almajiranci, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya amince da daukar Alarammomi 60 a fadin makarantun Almajiranci na jihar.
Kungiyar CITAD ta yi kira ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da ya dauka mataki a kan Murtala Hamza, hadiminsa wanda ya assasa rikici a jihar Kano.
Shugaban hukumar NAPTIP ya tabbatar da kamen kwamandan Hisbah na Fagge, Ustaz Jamilu Yusuf, sakamakon zarginsa da ake da hannu wurin siyar da yaro karami.
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya bayyana cewa ana bukatar ma su neman aikin su halarci cibiyoyin tantancewa da takardun shaidar kammala karatu
A ranar Laraba ne babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin, a kai Saratu Ya'u, asibitin mahauka domin ayi mata gwajin kwakwalwa, bayan an kamata da laifin...
Jihar Kano
Samu kari