Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya sha caccaka daga wajen jama'a a kafafen sada zumuntar zamani a kan ikirarin da yayi na cewa ba zai lamunci rashawa ba.
Majalisar shari’ar musulunci ta bukaci gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje da ya gaggauta sa hannu domin rataye mawakin da ya yi batanci ga Annabi Muhammad.
A cikin wasikar da suka aika zuwa ofishin gwamnan jihar Kano, shugaban kasa da ofishin jakadancin Amurka, kungiyar ta bayyana cewa hukuncin kotun ya sabawa adal
Hukumar kula da lamurran addinai da 'yancinsu na Amurka, ta caccaki hukuncin shekaru 10 da aka yankewa yaron mai shekaru 13 a gaban wata kotun shari'a a Kano.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kafa kwamitin binciken ayyukan hanya da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi a kananan hukumomin jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta sake ceto wani mutum da mahaifinsa ya daure na tsawo shekaru 15. An daure Ibrahim Lawal tun yana da shekaru 20 duniya.
Majalisar limaman masallatan Juma'a na jihar Kano, sun jinjinawa hukuncin da aka yanke wa matashin da ya yi batanci ga Annabi Muhammad, ruwayar The Nation.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga dukkanin daliban da ke da hannu a rikicin baya da aka yi a kwalejin kimiya da ke Dawakin Tofa.
Hukumar sauraron korafi da yaki da rashawa ta jihar Kano, ta ce ta fadada bincike a kan mai bada shawara na musamman ga gwamnan jihar Kano a kan harkokin addin.
Jihar Kano
Samu kari