Jihar Kano
Ɗan sa Ibrahim Musa ya tabbatar wa majiyar Legit.ng Hausa rasuwarsa inda ya ce mahaifinsa ya rasu misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Alhamis a Asibitin Kano.
Wani mutum mai suna Umar Abubakar ya sheka lahira sakamakon rikicin da barke a teburin mai shayi, wanda ya ja aka kashe shi har lahira, Daily Trust ta wallafa.
Kokari na daukaka kara akan hukuncin kisan da aka yankewa mawaki, Yahaya Sharif-Aminu ya kara samun cikas a ranar Talata, bayan shugabannin kotun Shari'a ta...
Babban kwamandan HISBAH na ji ihar Kano, Sheikh Harun Ibn Sinah, ya sanar da freedom radiyo cewa lamarin ya ritsa da Malam Abdulmmumin yayin da ya ke kan hanyar
Idan mu ka shiga harkar ilmi, za mu ji gwamnatin Kano za ta gyara Makaranta 1 a kowace karamar hukuma 44. Ganduje ya ware N880m domin gyara makarantun jihar.
Kungiyar Malaman jihar Kano da kungiyoyin sakai na (NGO) na jihar Kano sun nuna goyon bayansu dari bisa dari akan hukuncin kisan da aka yankewa mawakin da yayi
Tsohon sarkin Kano da aka dakatar, Muhammad Sanusi Lamido II ya karyata rade-radin da ke yawo na cewa yana shirin komawa garin Azare da ke jihar Bauchi da zama.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kashe kudi har naira biliyan 3.4 wajen tillastawa da bayar da ilimi kyauta a jihar.
Sarkin Abaji kuma shugaban majalisar sarakuna babban birinin tarayya, Mai martaba, Alhaji Adamu Baba Yunusa, ya karba bakuncin Mai Martaba Sarkin Kano Aminu.
Jihar Kano
Samu kari