Jihar Kano
Za ku ji cewa 'Dan Majalisar APC, Hon. Abdulkadir Jobe ya ragargadi Ganduje, ya ce babu wanda ya isa ya kore su daga jam’iyyar APC a Kano a rikicinsa da Gwamna
Matan da yaran su suka bata a Kano sunyi zanga zanga a Kano ranar Laraba akan abin da suka kira sakacin hukumomi wajen mayar da hankali don dawo musu da yaran s
A cewar Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, jami'an rundunar Puff Adder a karkashin jagorancin CSP Musa Umar, sune suka kama matas
Gwamnatin jihar Kano ta na so ta karbo aron kudi har N350bn daga banki a kasar Sin domin yin abubuwan more rayuwa, amma wasu sun kai Abdullahi Ganduje kotu.
Za ku ji sakon Ta'azziya Daga Bakin Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi ll Zuwa Ga Rabi'u Musa Kwankwaso na rashin ubansu Marigayi Majidadin Kano.
Wata kotun Majistare a ranar Talata ta yankewa mutum biyu, Muhammad Sani, dan shekara 24, da Saddam Ali, mai shekaru 27, hukuncin bulala 12 saboda kama su da la
Shugabannin kungiyar ƙarƙashin jagorancin Surajo Jambul cikin sanarwar da ta fitar ta shafin intanet na kungiyar ta nuna kaɗuwa bisa rasuwar tsohon shugaban kun
Tsohon dan majalisar wakilai daga Fagge a jihar Kano, Alhaji Danlami Hamza, ya rasu sakamakon muguwar annobar korona da ta kama shi, The Punch ta ruwaito hakan.
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin ciki game da rasuwar Musa Saleh Kwankwaso, mahaifin tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso. Daily Nigeri
Jihar Kano
Samu kari