Jihar Kano
Shugaban wucin gadi na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya mayarwa tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso martani kan maganganun da ya yi ga
Shehu Sani ya fito dandalin Twitter soki yunkurin Gwamnatin Kano na lafta tara da hana shiga Sabon Gari. Masu aikin manyan motoci sun bukaci a soke wannan doka.
A makon nan ‘Yan bindiga su ka sace Bayin Allah a wani Kauye a Kano, sun hallaka Jami’in da ya je ceto su, Miyagun sun shiga garin ne da tsakar dare a kan babur
A jihar Kano, Hisbah ta kama mutane 43 da laifin tallata kayan barasa da zaman banza. Daga cikinsu an masu HIV 14, sai 29 su na saida giya da kwayoyi a Kano.
Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.
Za a yi amfani da bashin fam $2.5bn ne domin karasa aikin AKK na gas nan da 2023, kuma ana sa ran a kammala kwangilar AKK kafin Shugaba Buhari ya bar mulki.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana wajen kaddamar da littafin Goodluck Jonathan. Yace ‘Yan ta’addan Boko Haram suna samun Sojojinsu a cikin Almajirai a Arewa
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da umarnin a gaggauta rufe makarantun jihar Kano tare da umartar iyayen yara su kwashe 'ya'yansu daga
Labari da dumi-duminsa da Legit.ng Hausa ta samu da sanyin safiyar ranar Talata sun tabbatar da cewa shugaban majalisar dokokin jihar Kano da shugaban masu rinj
Jihar Kano
Samu kari