Jihar Kano
An cigaba saka da warwara bayan mutuwar wata mai aiki 'yar shekara 16 a Kano, inda mutane da dama suka yi ta bayar da bayanai akan mutuwar ta,Daily Trust ta ce.
Wata mata yar Najeriya mai suna Khadaijat Kabir Ali Mai Katifa ta riga mu gidan gaskiya kwanaki biyar bayan daura mata aure. An daura wa Khadija aure ne da Ibra
Ma'aikatar lafiya a jihar Kano ta bayyana cewa, daga barkewar Korona zuwa yanzu likitoci 53 ne suka kamu da cutar Korona likitoci 3 kuma sun mutu sanadin cutar.
Gwamnatin Kano tabayyana bukatuwar kirkirar jami'ai da zasu taimaka wajen tabbatar da bin dokar Korona sau da kafa. Ta bukaci jama'a da su ba da hadin kai.
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a ranar Laraba ya bayyana cewa annobar COVID-19 ta dawo a jihar ta shi, tare da yin kamari fiye da karon farko an anno
Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11, Muhammadu Sunusi I, Hajiya Hadiza Sanusi Fulanin Gandu rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Janairu.
A ranar Laraba, gwamnatin jihar Kano ta fada wani gida wanda ake zargin masu garkuwa da mutane suna adana mutane idan sun sato su, Premium Times ta ruwaito.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta bayyana cewa ta sasanta sama da ma'aurata 3,000 a shekarar 2020. Hukumar ta kuma tallafawa al'umma ta fuskoki daban-daban a Kano.
An tsaurara matakan tsaro yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan karar da aka daukaka na hukuncin da Kotun Musulunci ta yanke wa matasan da suka yi batanci.
Jihar Kano
Samu kari