Jihar Kano
Tsohon Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano, Injiniya Mu'azu Magaji, wanda aka fi sani da Ɗan Sarauniya ya wallafa a shafinsa na sada zumunta na Facebook cewa tanti
Wasu direbobi sun kirkiri wata tsaha a jihar Kano don saukake wa matafiya zirga-zirga a wasu yankunan jihar Kano. Zaku iya biyan kasa da N50 zuwa inda za ku je.
Za ku ji cewa Gwamnatin Jihar Kano ta lalubo wasu kananan yara da aka sace aka kai kasar Ibo. Gwamnatin Kano ta gano wasu yaranta da aka sace a Jihar Anambra.
Wani dan wasan kwallon kafan kulob Kano Pillars ya bata daga tafiya hutun kwanaki hudu. Dan wasan makwanni biyu kenan ba a ji labarin inda yake ba ko alamarsa.
NCDC ta ce adadin wadanda suka kamu da kwayar cutar korona a Nigeria ya tashi daga mutum 97,478 a ranar 8 ga watan Janairu, zuwa mutum 99,063 a ranar Asabar, 9
'Yan sandan jihar Kano sun yi nasarar kame wasu 'yan fashi da ake zargi da kashe wani mutum da kwace masa mota. Sun kwace motar kuma sun kame 'yan fashin 2.
Wasu 'yan bindiga a ranar Asabar da yammaci sun kai hari wani kamfanin shinkafa da ke cikin jihar Kano inda suka kashe wani mutum mai suna Alhaji Isa Abubakar.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar wa da Freedom Radio faruwar lamarin tare da sanar da cewa sun kai mutumin da
Wani babban dan siyasa a Kano, dan tsananin akidar Buhari kuma dan uwan Sarkin Kano, Alhaji Bello Isa Bayero, ya rasu, rahoton Daily Trust. A cewar iyalan sa, y
Jihar Kano
Samu kari