Jihar Kano
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa babu hannunta a karar da aka shigar gaban kotun jihar wacce ta zartar da hukuncin hana mukabala da Sheikh Abduljabbar Kabara.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu matasa biyu bisa zargin tura wa wata matar aure sakonni na batsa. A wata takarda wacce kakakin hukumar, Lawan Ibrahim.
Biyo bayan koarar da gwamna Ganduje yayi wa mai bashi shawara ta musamman kan labari, musayar yawo ta barke tsakanin jam'iyya mai mulki APC da mai adawa ta PDP
Tanko Yakasai, mahaifin korarren hadimin Gwamna Abdullahi Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya ce kama ƴan gidansu ba sabon abu bane, Daily Trust ta ruwaito. Jami'a
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi martani a kan wasikar da gwamnatin jihar Kano ta aika masa na ranar da ta da za a yi mukabala tsakaninsa da malaman Kano.
Idan za mu iya tunawa, a ranar Assabar ne dai aka ba da umarnin rufe makarantun sakandire sha biyu da na manyan makarantu huɗu da ke wajen garin Kano sakamakon
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Lahadi, 7 ga watan Maris na 2021 a matsayin ranar da za a shirya mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da Malamai a Jihar.
Kwamishinan watsa labarai na jihar Kano, Mallam Muhammad Garba, wanda ya fitar da sanarwar a ranar Asabar, ya ce sallamar da aka yi wa Dawisu zai fara aiki.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rufe makarantun kwana 10 a sassan jihar nan take biyo bayan sace yan matan makarantar GGSS Jangebe a jihar Zamfara, Daily Trust
Jihar Kano
Samu kari