Jihar Kano
Wasu Matasan Kano da gidauniyar Kwankwasiyya ta aika karatu, sun dawo gida da Digirgir. Rabiu Kwankwaso ya ce sai da ya sa kadarorinsa a kasuwa a dalilin haka.
Da aka tambaye shi ko yana ganin gwamna Ganduje yana son daukar fansa ne akan Malamin saboda rashin goyon bayansa a zaben 2019, sai ya ce, "me yasa bai dauki ma
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ce tubabben sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, bai fahimci nauyin da ke kan sarakuna ba, musamman shugaba irin na gargajiya.
Abdullahi Abbas,shugaban kwamitin rikon kwaryar APC na jihar Kano, ya umarci duk masu kishin jam'iyyar da su kai wa duk wanda yayi yunkurin yin murdiya farmaki.
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano ya ce ana iya amfani da lambar shaidan dan kasa wato NIN domin gano bata gari cikin makiyaya, The Cable ta ruwaito.
An tabbatar za a gama aikin hanyar Abuja zuwa Kano a farkon 2023. Gwamnatin Buhari ta ce babu hutu an kammala aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna wanda ya tike Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya soki furucin da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi akan matsalar rashin tsaron yankin arewa maso yammacin kasa.
Abduljabar Nasir Kabara, babban malamin da gwamnatin Kano ta haramtawa wa'azi ya maka gwamnatin jihar Kotu a kan tsaresa da jami'ai ke yi ba bisa ka'ida ba.
Tsohon kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili wato Singam, ya karyata wasu rahotanni da ke cewa Allah ya yi masa rasuwa yayin wani hatsarin mota.
Jihar Kano
Samu kari