Jihar Kano
Shugaba Nigeria Muhammadu Buhari ya ce jihar Kano za ta iya gogayya da takwarorinta a duniya saboda jajircewa irin na gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Abdulllahi Umar Ganduje ya sake yin karar Jaafar Jaafar da jaridar Daily Nigerian a wata babban kotun Abuja bisa zargin bata masa suna kamar
Dandazon mazauna jihar Kano sun yi tururuwan fitowa domin yi shugaban kasa Muhammadu Buhari maraba a ziyarar da ya kai jihar a ranar Alhamis 15 ga watan Yuli.
Majalisar jihar Kano ta dakatar da bincikar Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, dakataccen shugaban hukumar karbar korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, PCACC.
Hukumar Hisabh a jihar Kano ta kame wasu mutane biyar da ake zargi da aikata luwadi a wata unguwa bayan samun rahoto daga mutanen unguwar. Ana kan bincike.
Bayan kammala muƙala da malaman Kano, Sheikh Abduljabbar zai amsa tambayoyi a ofishin rundunar yan sandan Kano, bisa zargin yiwa wani malami barazana da rayuwa.
Gwamnan Kano Ganduje ya dakatar da kungiyar masu bashi shawari na musamman saboda rikicin da ya faru tsakanin jagororin kungiyar. Gwamna Ganduje ya koka kan rik
Bayan sauraron duka bangarorin biyu, an tattaro cewa babu tambayar da Abdul Jabbar ya amsa cikin tambayoyin da aka yi masa a zaman na yau Asabar, 10 ga Yuli.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke mataimakin kwamishinan ƴan sanda na bogi a wani otel a birnin Kano, The Punch ta ruwaito. LIB ta ruwaito cewa mai magan
Jihar Kano
Samu kari