Jihar Kano
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wasu dogarawan sarki 11 sun laƙaɗawa wata mata dukan kawo wuka, har ta sheƙa lahira saboda zargin matar da maita.
Bayanai sun nuna hukuncin da shugaban PCACC, Muhuyi Magaji Rimin-Gado ya yanke na binciken kwagiloli da aka bai wa ’yan uwan gwamnan ce ta janyo takaddamar.
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA), ta ce daga yanzu duk masu bukatar lasisin tuka Adaidaita Sahu a Jihar dole ne su biya N100,000.
Wasu mahara da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, a kan hanyarsu ta komawa Kano daga Zamfara.
Yayinda zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, wata ƙungiya a jihar Kano (TPN) ta bayyana yan takarar da take ganin sun cancanci su mulki Najeriya, tace Tinubu da Ganduje
Kokarin tsige shugaban hukumar yaki da rashawa na jihar Kano,PCAC, Muhuyi Rimingado,ya tsananta sakamakon zargin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ake na takura.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yaba wa sojoji bisa kokarin da suke yi na kare dajin Falgore da sauran yankunan jihar Kano. Ya bayyana godiya.
Bayan sun lashe gwajin da aka yi masu, babban Alkalin Jihar Kano, Mai Shari’a Nura Sagir, ya amince da nadin karin alkalai 34 a kotunan Musulunci da ke Jihar.
Kamar yadda jam'iyya mai.mulki ta yi wa zangon mulkin take da mataki na gaba, gwamna Ganduje yace aikin ta'addanci a Najeriya shima ya shiga mataki na gaba.
Jihar Kano
Samu kari