Jihar Kano
Wasu fusatattun matasa sun damke wasu da ake zargin yan fashi ne har mutum biyu inda suka cinna musu wuta har suka mutu a karamar hukumar Sumaila jihar Kano.
Fitaccen dan siyasa kuma mai neman kujerar gwamnan Kano, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim wanda aka fi sani da A. A. Zaura ya dauka alkawarin gina tsangayar shirya.
Wani rikici ya barke a jihar Kano, inda ya jawo wasu kone-kone a wani yankin jihar Kano. A halin yanzu ana kan bincika lamarin kafin samu cikakken rahoto..
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan mutum 18 da ambaliyar ruwa ya cinye a ƙaramar hukumar Doguwa, jihar Kano.
Wata kotu a jihar Kano ta yanke wa Paul Owne, jagoran wadanda ke sace yaran Kano da sayar da su jihohin kudu hukuncin daurin shekaru 104 a gidan gyaran hali, Da
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Muhammed Garba, ya bayyana cewa ko kadan gwamnati ba ta da shirin hana mata tuki a jihar kamar yadda wasu ke yaɗawa.
Kotun musulunci dake jihar Kano ta dage sauraron karar da gwamnatin Kano ta shigar kan sheikh Abduljabbar Kabara, wanda ake zargin sa da batanci ga Annabi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gayyaci tsohon shugaban hukumar karbar korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimingado,domin ya amsa.
A ranar Lahadi ne hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta musanta labaran da suka yi ta yawo akan harin da aka kaiwa tawagar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.
Jihar Kano
Samu kari