Jihar Kano
A labarin nan za a gano manyan jam'iyyar hamayya da ADC da suka hallara a Miller road da ke Kano wajen yi wa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso maraba zuwa ADC.
A labarin nan, za a ji NNPP da Rabi'u Musa Kwankwaso ya bari ta sanar da cewa ta gana magana game da hada hannu wajen fitar da dan takarar Shugaban ƙasa da ADC.
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da ficewa daga jam'iyyar APC yana shirin shiga ADC. Gawuna ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
A labarin nan, za s ji cewa ɗsn Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NNPP zuwa ADC a Kano.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi muhimmin kira ga 'yan Najeriya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Boniface Aniebonam, wanda ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa dama tun da dadewa suka kori Kwankwaso kuma babu wanda zai bi shi zuwa jam'iyyar ADC.
A labarin nan, za a ji cewa an samu tashin hankali a tsakanin wasu mazauna kauyuka a jihar Kano da jami'an rundunar 'yan sanda, har an samu asarar rayuka.
A labarin nan, za a ji cewa, tsohon dan takarar gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da cewa ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin Tinubu.
A labarin nan, za a ji dalilan da suka jawo hadimin tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Nasiru Saidu Adhama ya sanar da rabuwa da jam'iyyar APC.
Jihar Kano
Samu kari