Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi karin haske game da shirin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi yunkurin janye Peter Obi a koma PRP.
An ji cewa wasu mutane sun taru sun kashe wani mutum a karamar hukumar Ajingi a yankin Balare kan zarin ya saci babur a jihar Kano. Sun kona gawar shi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Modu Sheriff ya bayyana cewa mutanen Kano ba za su zabi Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba saboda haduwa Peter Obi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama motoci 81 masu lambar rajista da aka rufe ko lalata, tare da yin gargadin gurfanar da masu su a gaban kotu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa PDP reshen jihar Gombe ta yi zargin gwamna Muhammad Inuwa ya bayar da miliyoyin Naira da filaye ga mawaki.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rahoton sabon rikici da ke kara kamari a jam'iyyar NDC reshen jihar Kano bayan Kwankwaso ya turje a kan yan takara.
Gwamnatin Kano ta samu goyon bayan kungiyar Izala kan tazarcen Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 mai zuwa. Abba Kabir ya yi wa Izala godiya kan goyon bayan.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yaba da ci gaban taron zikrin Tijjaniyya, yana cewa al'ada ce da sarakunan na baya suka kafa bisa shawarar Sheikh Nasiru Kabara.
Wani rahito da Jami'ar Paris ta fitar ya nuna cewa jihar Kano ce a matsayi na farko a tsskanin mambobin kungiyar ECOWAS wajen kashe kudi a fannin ilimi.
Jihar Kano
Samu kari