Jihar Kano
An tabbatar da rasuwar wani kwararren likita, Dr. Ibrahim jim kadan bayan ybiza asibiti domin far duba marasa lafiya a jihar Kano ranar Asabar da ta wuce.
Malaman jami'o'i na shiyyar Kano da suka kunshi na jihohin Kano, Kaduna da Jigwa sun yi barazanar tsunduma yajin aiki idan ba aiwatar da yarjejeniyar 2025 ba.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Hukumr Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa shirin auren gata da gwamnati ke gudanarwa ya ba da dama a musulmi da kiristoci matukar suka cika sharudda.
A labarin nan, za a ji cewa wasu masu neman takara biyar a jihar Kano suna neman mayar da hannun agogo baya game da zaben fitar da gwani a JAM'IYYAR NDC.
Jihohi biyar da suka hada da Bayelsa, Borno, Kano, Kebbi da Yobe za su samu dala miliyan 15 daga shirin HOPE Governance Programme na Bankin Duniya.
Jigon jam'iyyar NDC mai adawa, Buba Galadima, ya yi gargaɗi cewa kafa 'yan sandan jihohi na iya zama barazana ga dimokuraɗiyya da haɗin kan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wata saniya ta jawo rikici a tsakanin manoma na makiyaya a jihar Kano, lamarin da ya jawo aka gwabza har mutum 12 suka jikkata.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Jihar Kano
Samu kari