Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga ya yi magana game da yadda ya rasa takara duk da biyayya da ya rika yi wa tsarin Kwankwasiyya.
Sanata Rufa'i Sani Hanga ya gana da shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara kokarin raba hanga da Rabiu Musa Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa kalaman Sanata Rufa'i Hanga na cewa an so ba wa Mustapha Rabi'u Musasun jawo zazzafan martanin daga jam'iyyar adawa ta NDC.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
A labarin nan, za a ji cewa Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano ta dakatar da duk wani matsi ko takura wa dan jarida ya bayyana majiyoyinsa a rahoton Ganduje.
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta bayar sa tallafi ga iyalan jami'in dan sandan da ya rasu lokacin da yake bakin aiki.
A labarin nan, za a ji yadda marigayi Muhammadu Buhari ya rika ba wa malamai dama su rika fada masa gaskiya a musamman game da sauke nauyin jama'a.
Wasu fursunoni sun samu nasarar kammala haddar Al-kur'ani a gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. An ba su kayayyakin tallafi kan kokarin da suka yi.
Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Jihar Kano
Samu kari