Jihar Kano
Kwamishinan labarai ya karɓi bakuncin ziyarar ƙungiyar tsofaffin Shugabannin Ƙananan Hukumomi. Sun zo ofishinsa domin nuna goyon baya ga Abba Kabir Yusuf.
Nasa'i Muhammad Gwadabe ya rantse da Allah SWT cewa bai yi lalata da dalibarsa mai aure ba, ya karyata zargin da ake yi masa. Malamin jami'ar ya bada bangarensa.
Wani bene mai hawa biyu ya ruguzo a jihar Kano. Benen da ya ruguzo ya jawo sanadiyyar rasa rai tare da raunata wasu mutane. An ceto wasu mutanen.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta lissafo wasu daga cikin manyan ayyukan da ta ke ganin za su ba Tinubu kuri'a a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi magana da lauyoyi musamman a kan rawar da za su taka wajen tabbatar da nasarar zaben 2027.
A labarin nan, za a ji ccewa Hajiya Naja'atu Bala Muhammad na fuskantar turjiya daga sauran yan jam'iyyarsu ta ADC bayan ta rushe shugabancinta a Kano.
Malamin Musulunci, Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi kira ga gwamnatin Kano d ata tashi ta magance matsalar 'yan daba. Ya ce ba shi kwangilar magance daba a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta karyata cewa akwai wasu daga cikin manyan 'ya'yanta da suka fice daga cikinta ziwa NDC.
Majalisar wakilan tarayya ta rantsar da Shuaibu Rabiu a matsayin dan majalisa mao wakitar Dawakin Kudu da Warawa daga Kano bayan nasara a zaben cike gurbi.
Jihar Kano
Samu kari