Jihar Jigawa
Akalla mytane 5 ne suka rigamu gidan gaskiya a ranar Litinin, 19 ga watan Agusta yayin da wasu gidaje biyu suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da ya sauka kamar da bakin kwarya a jahar Jigawa.
Ruwan sama kamar da bakin kwarya da ake samu a daminar bana, musamman a watan Agusta ya lalata dubun dubatan gonakan manoma a jahar Jigawa, musamman a karamar hukumar Malammadori.
Kimanin rayukan mutane 7 ne suka salwanta yayin da wani mummunan hatsarin mota ya auku a a kan wata babbar hanya a kauyen Kwalande dake karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Wani mutumi mai tabin hankali, Abdulkarim Mato ya halaka wani karamin yaro mai shekara 2 sakamamon fartanya da yayi a lokacin da haukarsa ya tashi, a kauyen Dujah dake cikin karamar hukumar Miga ta jahar Jigawa.
Askarawan hukumar tabbatar da shari’an Musulunci a jahar, watau Hisbah ta sanar da kama wasu mutane 36 dake aikata munanan ayyuka a jahar, daga ciki akwai mata masu zaman kansu 19, maza yan giya 17.
Sakataren ilimi na karamar hukumar Hadejia, Alhaji Musa Garba ya shaidawa kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN cewa makarantun da wannan ambaliyar ruwa ta shafa sun hada da; makarantar karamar sakandare ta Hamza Abdullahi Junior
A Ranar 7 ga Watan Yuli mu ka ji cewa Mai martaba Sarkin Hadejia ya yabawa Gwamna Badaru na bada gudumuwar fili. Musulmai sun samu kwarin gwiwar gina Makaranta watau Jami’ar JIBWIS da za ayi a Jigawa.
Matashin da jami’an yan sanda jihar Jigawa suka kama, Muhammad Bello wanda ake zargi da kasancewa babban dan fashi da makami ya karyata zargin da ake masa.
"Kamar abinda ya faru a shekarar 1999 ne da shugabannin kabilar Yoruba suka ki goyon bayan Olusegun Obasanjo, sai bayan ya samu nasara a zabe sannan suka fara kaunar sa," a cewar Lamido. Lamido ya bayyana cewar dukkan shugabannin
Jihar Jigawa
Samu kari