Jihar Jigawa
Jaridar Legit.ng ta tattaro cewa, gwamnatin jihar za ta gudanar da wani muhimmin zama tare da kungiyar kwadago reshen jihar a ranar Talata, 8 ga watan Oktoba domin tabbatar da kudirin fara biyan mafi karancin albashin ma'aikata.
Kwamishinan ya kara da cewa sojan kadai jami'an 'yan sanda suka samu, sanye da kakinsa, a wurin da motar ta yi hatsari. Bayan jami'an 'yan sanda sun binciki motar ne sai suka ga kananan buhunhunan tabar wiwin makare a cikinta
A yayin da ya zuwa yanzu gwamna Badaru bai kafa sabuwar majalisa ba, wannan shi ne babban nadi da yayi tun bayan karbar rantsuwar sabuwar gwamnatinsa a wa'adi na biyu da aka gudanar a watan Mayun 2019.
Ya bayyana cewa an samu kullin tabar wiwi yayin da aka kama matasan tare da bayyana cewa za a gurfanar da su a gaban kotu da zarar an kammala binncike. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Alahji Nasiru Dahiru, ya
Dan majalisar daga jahar Jigawa, dake wakiltar mazabar Roni, Kazaure da Yan kwashi, Honorabul Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa mukamin dan majalisa ta mai kadan, don haka takarar shugaban kasa ce a gabansa.
Wata budurwa ta kashe kanta a jihar Jigawa, an iske gawar budurwar ne a rataye tana lilo a jikin reshen bishiya da safiyar jiya Litinin 16 ga watan Satumbar shekarar 2019. Har yanzu dai babu wanda ya san ainahin dalilin da ya...
Majiyar Channels Tv ta ruwaito cewa, shugaban kungiyar masu acaban ne ya ce jami’in ‘yan sanda ne ya doki mai acaban da sanda saboda ya keta dokar hanya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansanda reshen jahar Jigawa, Bala Zama ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar dake garin Dutse a ranar Alhamis.
Wani daga cikin dangin matar ya bayyana cewa an fara tattaunawa da yan bindigan game da kudin da suka nema kafin su saketa, sun bukaci a biyasu naira miliyan 50, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito shi.
Jihar Jigawa
Samu kari