Jihar Jigawa
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari day a kama sannan ya tsare Godwin Emefiele, Gwamnan babban bankin Najeriya kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki ya wahala a kansa.
Tsohon kwamishinan ayyuka a jahar Jigawa, hamshakin dan siyasa, fitaccen attajiri kuma babban basarake, Sarkin Yakin Kazaure, Injiniya Baba Aliyu Santali ya rigamu gidan gaskiya a ranar Lahadi, 22 ga watan Disamba.
Gwamnatin jahar Jigawa a karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ta kammala shirye shiryen fara gina sabbin Masallatai a dukkanin yankunan jahar guda 95 domin amfanin al’umma Musulmai masallata.
Gwamnatin jahar Jigawa a karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Abubakar Badaru ta amince da kashe naira miliyan 60 wajen gina da kunan wanka da ba-haya a wasu kananan hukumomin jahar guda uku
Tattalin arzikin Najeriya ya dogara ne da kudaden shiga da gwamnati ke samu daga hada - hadar man fetur. Hakan yasa kasar ta dogara kacokan a kan tattalin arzikin man fetur tare da wofantar da sauran albarkatun da kasa keda su.
Rundunar Yansandan jahar Jigawa ta sanar da tura karin jami’an Yansanda zuwa karamar hukumar Guri domin kwantar da tarzomar da ta tashi a yankin wanda har ta yi sanadiyyar mutuwar mutum daya.
An cimma yarjejeniyar biyan kudin tare da tsare tsaren matakan karin albashin ne a tsakanin shuwagabannin kungiyar kwadago na jahar Jigawa da hadakar jami’an hukumomin gwamnati.
A cikin satin nan da muke ciki ne, faifan bidiyon wani bawan Allah dan jihar Jigawa ya bayyana. Bawan Allah na bukatar shugaba Buhari da ya bashi kasonshi a cikin kasafin kudin shekarar 2020...
Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jingawa a kan ikirarin da yayi na cewa ya goyi bayan APC ne zaben jihar Bayelsa.Lamido ya ce tsohon shugaban kasar ya yi hakan ne don ya kubcewa zarginsa d
Jihar Jigawa
Samu kari