Jihar Jigawa
Kwamishinan lafiya a Jigawa, Dakta Abba Zakari, ne ya sanar da hakan yayin gabatar da jawabi ga manema labarai a matsayinsa na shugaban kwamitin kar ta kwana na
A cewar Badaru, an tabbatar da samun kwayar cutar covid-19 a jikin wani mutum mazaunin garin Gujungu a karamar hukumar Taura. Dayan kuma da aka samu yana dauke
Almajirai har 30 wadanda aka killace a sansanin 'yan bautar kasa na karamar hukumar Kiyawa da ke jihar Jigawa sun tsere a daren Litinin. Wata majiya wacce take
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:50 na daren ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, akwai jimillar mutane 1532 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
Allah ya yi wa tsohon kakakin majalisar jihar Jigawa, Adamu Ahmed rasuwa. Kamar yadda wani rahoto da jaridar Daily Post ta wallafa ya bayyana, tsohon kakakin ma
Jami’ar gwamnatin tarayya da ke jihar Jigawa a garin Dutse ta ce ta fara gwajin ingancin maganin cutar Covid-19 wanda ta samo daga tsirrai. Hukumar jami’ar ta s
A jiya ne Gwamnatin Kano ta maidawa Jihar Jigawa da Katsina ‘Ya ‘yanta da ke Almajiranci. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya karbi ‘yan ainihin jihar Jigawa.
A kwanakin baya ne gwamnatin Jigawa ta sanar da dakatar da cin kasuwanni sati - sati a jihar domin dakile yaduwar annobar cutar covid-19. Jami'an 'yan sanda sun
A daren ranar Lahadi ne cibiyar kula da cututtuka ma su yaduwa ta kasa (NCDC) ta fitar da sanarwar cewa annobar ta bulla jihar Jigawa yayin sanar da karin mutan
Jihar Jigawa
Samu kari