Jihar Jigawa
An shiga halin fargaba a Jigawa bayan wata mata sanye da hijabi ta yi garkuwa da wani yaro dan shekara 5 mai suna Muhmad Tasiu, a Dutse, babbar birnin jihar.
Ministan harkokin sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana hakan a ranar Talata lokacin da ya bayyana a gaban Kwamitin Sanatoci na harkar sufurin ji
Abdul Jinjiri, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Jigawa, ya ce batagrin sun kaiwa jami'an kwastam harin ne ranar Lahadi yayin da suka kai wani samame domin gud
Allah ya amshi ran tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Jigawa, Illiyasu Sa’idu Dundubus, a yau Laraba, 14 ga watan Oktoba, a garin Zaria, inda yake jinya.
Ruwa ya tafi da yara 4 a lokacin da suke kokarin tsallake rafi daga gonarsu da take Kafin Doki a garin Sara dake karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa a arewa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido kasar Najeriya ta cimma wasu nasarori a cikin shekaru sittin, to amma ya ce nasarorin ba su kai yadda ya kamata ba.
Sule Lamido ya ce dole ne shugabannin Najeriya su san cewa ta yi masu rana tsawon shekaru da dama, don haka hakkinsu ne su saka mata wajen ganin bata balle ba.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jigawa (SEMA) ta tabbatar da mutuwar mutum 40 yayin dai dubbai suka rasa muhallai da gonakinsu sakamakon ambaliyar ruwa.
Kakakin 'yan sanda, Audu Jinjiri, cikin wata sanarwar da ya fitar ya ce 'yan sanda sun kai sumame mabuyar 'yan bindigan sun kwato bindigu da harsasai da wuka.
Jihar Jigawa
Samu kari