Jihar Jigawa
Duk da Sule Lamido ya bayyana cewa marigayi Sule ya mutu ne a ranar 23 ga watan Agusta, har yanzu gwamnatin jihar Jigawa ba ta fitar da wani jawabi dangane da
Gwamnan Jihar Jigawa ya ce duk wani mai hankali ya san cewa Buhari ya cika alkawarin da ya dauka. Ya ce a daina ganin laifin Shugaba Buhari a kan tsadar kaya.
Gwamna Badaru Abubakar ya bada karfi wajen harkar noma domin bunkasa tattalin Jigawa. Don haka ne ma ya ce duk wanda zai zama Gwamnan Jigawa sai ya san noma.
A ranar Talata, 11 ga Agusta, gwamnatin jihar Jigawa ta fara rarraba kayayyakin jin kai ga marasa galihu 42,312 da ke fama da rauni a jihar don rage radadi.
A ranar 26 ga watan Yuni ne ma'aikatar jin kai, walwalar 'yan kasa da bayar da tallafi yayin annoba ta bude shafin yanar gizo domin fara karbar bayanan ma su sh
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya jadadda cewar jama’ar Kasar na da damar sauya gwamnati a hannunsu, amma suna iya zama wawaye idan suka bi farfaganda.
Tun da farko, Sheikh Bala Lau ya shaidawa gwamna Matawalle cewa shi da tawagarsa sun ziyarci jihar Zamfara ne domin ganin wata makaranta da ke garin Shinkafi wa
Tun bayan bullar cutar a jihar Jigawa ta harbi mutum 318, yayin da ta hallaka mutum 10, sa'annan an sallami ragowar mutum 308 daga cibiyoyin killace masu cutar.
Dangane da bude makarantu a jihar, gwamna Badaru ya ce gwamnatinsa za ta sake duba yiwuwar bude makarantu duk da gwamnatin tarayya ta amince makarantu domin baw
Jihar Jigawa
Samu kari