Jihar Jigawa
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce PDP za ta dawo ta karbe mulki daga hannun APC. Babban ‘Dan siyasar Arewa ya hango rushewar jam’iyyar APC a zaben 2023.
Sule Lamido ya zargi Gwamnatin nan ta APC da jawo rashin hadin-kai a kasa. Tsohon Gwamnan na Jigawa ya ce matsalolin da ake fama da su a yau sun zarce na baya.
Sule Lamido, ya yi rantsuwar cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai taba goyon bayan takarar shugabancin babban jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu ba a 2023.
Dan majalisar jihar Jigawa mai wakiltar mazabar Kafin-Hausa, Adamu Babban Bare daga jam'iyyar APC ya rasu. Ya rasu bayan doguwar jinyar rashin lafiya da yayi.
Tituna biyu da gwamnan ya ƙaddamar sun hada da Dutse zuwa Dangwali mai tsawon kilomita 35.7 an kuɗi biliyan 4.643 da kuma wanda ya tashi daga Madobi zuwa Barand
Gwamnatin tarayya, a ranar Litinin, 11 ga watan Janairu, 2021, ta rattaba hannu akan bayar da kwagilar gina titin jirgin kasa na zamani daga Kano zuwa Maradi
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya bayyana cewa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar ka iya shan kaye a zaben 2023 saboda rikicin cikin gida.
Da yake martani jim kaɗan bayan ƙaddamar da shugabannin riƙo na jam'iyyar APC a jihar Jigawa gwamna Badaru ya ce, shuru-shuru a shugabanci fa ba tsoro ko rashin
A ranar Litinin ne 'yan bindiga suka kashe jami'in dan sandan da ke kokarin ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su a kauyen Bosuwa da ke garin Maigatari.
Jihar Jigawa
Samu kari