Jihar Jigawa
Jam'iyar APC ta dakatar da Hon. Muhammad Gudaji Kazaure dan majalisa mai wakiltar Roni da Guiwa da Yankwashi a majalisar dokoki ta tarayya tsawon wata shidda.
'Yan sandan jihar Jigawa sun cafke wasu mutum biya da ake zargi da kaiwa Malam yakubu Ibrahim hari, shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Dutse, Jigawa.
Allah Ya yi wa tsohon babban alkalin jihar Jigawa Aminu Sabo Ringim rasuwa a wani hatsarin mota a kauyen Shafar, karamar hukumar Ringim da ke jihar a jiya.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badaru, a ranar Talata ya ankarar da mutanen jiharsa su rika saka ido kan abubuwan da ke faruwa a garuruwansu bayan rahotannin z
Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da jerin basusukan da ake bin kowace jiha ta kasar harda birnin tarayya kuma Lagas ce tafi yawan bashi inda Jigawa ce karshe.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari da abu mafi alheri da ya taba faruwa a Najeriya, Daily Trust ta ce.
Michael Wetkas, wani shaidar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, ya yi zargi tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido da karbar cin hanci daga hannun yan kwangila d
Wasu Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun farma gidan wani mutumi da sanyin safiyar Laraba inda suka harbe ɗansa kum suka tafi da matarsa da kuma ɗan ta
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya yi zargin cewa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bata da hangen nesa, tausayi da jin kai, D
Jihar Jigawa
Samu kari