Isra'ila
Mayakan Hezbollah sun kai hare-hare kan sojojin Isra'ila da ke Kudancin Lebanom. Harin ya yi sanadiyyar hallaka wani sojan Isra'ila mai shekara 20.
Ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio ya ce ba sa bukatar taimakon kasar China kan Iran, duk da fahimtar juna da Xi Jinping kan mashigar Hormuz.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta musanta rahoton cewa Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya gana a boye da Shugaban UAE, Mohammed bin Zayed Al Nahyan.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) lokacin da ake yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Girgizar kasa mai karfin maki 4.6 ta afku kusa da Tehran a Jamhuriyar Iran, lamarin da ya jawo fargaba a yankunan da ke makwabtaka da babban birnin kasar.
Wani rahoto ya nuna cewa kasar Larabawa ta UAE ta kaddamar da hare-hare a kan Iran a lokacin da ake yakin Iran da Amurka da Isra'ila a Gabas ta Tsakiya.
Rundunar sojojin Isra'ila ta hukunta wasu sojojinta kan wulakanta mutum mutumin mamar Yesu Almasihu a Lebanon. An tura sojojin zuwa gidan kurkuku.
Isra'ila
Samu kari