Isra'ila
Gwamnatin kasar Poland ta yi Allah wadai da abin da sojan kasar ISra'ila ya yi na sakawa mutum mutumin mamar Yesu Almasihu sigari a baki. Ta ce hakan bai dace ba sam
Shugaban kasar Amurka, Donald ya yi magana bayan kai hari kasar Iran a ranar Alhamis. Donald Trump ya ce harin karami ne kuma tsagaita wuta na nan.
Ana bincike a kasar Isra'ila bayan kama wani sojan ISra'ila ya sanya wa mutum mutumin mamar Yesu Almasihu tabar sigari a baki. Isra'ila na cigaba da kai hari Lebanon
inciken Washington Post ya bayyana cewa Iran ta lalata kadarorin Amurka da dama, tare da rufe mashigar Hormuz wanda ya janyo rasa gangar mai miliyan 10 kowace rana.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta rasa karfin soji sosai, yana mai cewa kamata ya yi Tehran ta daga tutar mika wuya domin kawo karshen rikicin.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Rundunar sojin Israel ta ba da umarnin kwashe garuruwa 11 a kudancin Labanon yayin da take tsananta hare-hare, lamarin da ke barazanar haifar da sabon gudun hijira.
Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sauke wasu manyan jami’an gwamnatinsa yayin da wasu suka yi murabus tun bayan fara yakin Amurka da Isra’ila da Iran.
Isra'ila
Samu kari