Isra'ila
Majalisar dokokin Amurka ta kada kuri'ar nuna rashin goyon baya kan cigaba da yakin Amurka da Iran da Donald Trump ya kaddamar a watan Fabrairun 2026.
Firaministan Israila, Benjamin Netanyahu, ya yi magana kan takaddamarsa da Shugaba Donald Trump. Ya bayyana cewa suna samun sabani amma suna shiryawa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya tabbatar da cewa ya yi kalamai masu kaushi kan firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, yayin wata tattaunawa ta waya.
Sabon rikici ya barke tsakanin Amurka da Iran, sojojin Iran sun kai hari kan sansanonin sojin Amurka a Kuwait da Bahrain bayan harin Amurka a Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zagi Benjamin Netanyahu kan kai hare-hare da yake yi kasar Lebabon. Trump ya ce shi ya hana a daure Netanyahu a duniya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa ya hana Benjamin Netanyahu kai hari Lebanon bayan tattaunawar da ya yi da kungiyar Hezbollah a ranar Litinin.
A labarun nan, za a ji cewa Ministan Tsaron Cikin Gida na Isra’ila mai tsatstsauran ra'ayi, Itamar Ben-Gvir ya ba Firaministan Isra'ila shawara kan Amurka.
Magajin garin New York da ke Amurka, Zohran Mamdani ya kauracewa taron Yahudawa. Shi ne magajin garin da ya kauracewa taron tun shekarar 1964 a tarihi.
A labarin nan, za a ji rikicin da Isra'ila da Amurka suka jawo da Iran da ya yi sanadin rufe Hormuz ya sa kasar Indiya ta juyo Najeriya da Africa neman mafita.
Isra'ila
Samu kari