Malamin addinin Musulunci
A labarin nan za a ji wasu daga cikin mutanen da abin da suka amfana da shi daga kudin da aka ware domin a yi juyin mulki a Najeriya a shekarar 2025.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce babu laifi idan malaman addini sun shiga siyasa, yana mai cewa malamin da ya shiga siyasa ya fi wanda ke yi wa 'yan siyasa addu'a kawai.
PDP ta bayyana cewa tana jiran hukuncin kotu kan rikicin takarar gwamnan Gombe da ya shafi Farfesa Isa Pantami, tana mai cewa babu wani rikicin takara a jihohi.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Isma'il Maiduguri ya soki magoya bayan Pantami, yana zarginsu da nuna son rai kan batun Rarara da Soja Boy.
Tsohon hadimin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana abubuwan da ya ce sun faru yayin da yake aiki tare da tsohon ministan sadarwa a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da kare 'yancin addini, ya yabawa Ansar-Ud-Deen bisa gudunmawar ci gaban kasa tare da ƙarfafa haɗin gwiwar ƙungiyoyin addini.
Fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara ya ce bai ambaci sunan kowa a sabuwar wakarsa ba, yana mai cewa duk wanda ya tsargu ya dauki maganar da kansa.
Farfesa a GSU Safiyanu Ishiaku ya ce Musulunci bai amince da tilasta addini ko kashe waɗanda ba Musulmi ba, yana mai cewa yawancin rikice-rikice ba na addini ba ne.
PDP ta kammala loda bayanan takarar Farfesa Isa Ali Pantami a shafin INEC a matsayin dan takarar gwamnan Gombe na 2027, in ji Pantamiyya Movement.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari