Kungiyar Shi'a
Daga yanzu babu wanda ya isa ya sa wa yaronsa suna Muhammad ko Jihad a Sin. Gwamnatin kasar China ta hana amfani da sunaye irinsu ‘Muhammad’, ‘Arafat’ dsr.
Babu tafsiri da asham a Masallatai saboda COVID-19. Sultan Muhammad Saad Abubakar ya bayyana cewa an dakatar da wadannan ibada kamar yadda aka ji a wasu kasashe
Legit.ng ta ruwaito akwai wasu kyawawan ladubba da suka samo asali daga wajen Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi, wadanda ake bukatar duk wani Musulmi ya mu’amalantu dasu, sune kamar haka;
Mun kawo maku wani goron Azumi yayin da ake cikin Wata mai alfarma na Azumi a fadin Duniya, Malaman addinin Musulunci su na cigaba da fadakar da kan al’umma a game abubuwan da su ka shafi Azumin Watan Ramadan.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya. Mun kawo wasu Jihohi da aka ga Watan Ramadan a Ranar Lahadi da dare.