Kungiyar Shi'a
Rahotanni sun ce an samu sabani mai zafi tsakanin Shugaba Donald Trump da Benjamin Netanyahu kan sake kai hari Iran bayan tattaunawar sirri mai tsawo.
Sanatocin kasar Amurka sun amince da fara tattauna kudirin da zai tilasta Shugaba Donald Trump dakatar da yakin Iran ko neman amincewar majalisa.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce kasar ta amince da tsagaita wuta da Iran ne bayan roƙon wasu ƙasashe, musamman Pakistan, ba don ra’ayinta kai tsaye ba.
Yahudawa yan Isra’ila sun kona wani masallaci da motoci a kauyen Jibiya da ke kusa da Ramallah, tare da rubuta kalaman wariyar launin fata a bangon gidaje.
Girgizar kasa mai karfin maki 4.6 ta afku kusa da Tehran a Jamhuriyar Iran, lamarin da ya jawo fargaba a yankunan da ke makwabtaka da babban birnin kasar.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta kwace kayan nukiliyar Iran, yana mai cewa rundunar Space Force na sanya ido sosai kan wuraren nukiliyar kasar.
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya gana da shugaban rundunar sojin kasar tare da bayar da sababbin umarnin ci gaba da farmakin soja kan abokan gaba.
Dubban Isra’ilawa sun gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da gwamnatin Benjamin Netanyahu da kuma hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kai wa kudancin Lebanon.
Rundunar IRGC ta Iran ta yi barazanar kai munanan hare-hare kan sansanonin Amurka da jiragen ruwa idan aka kai hari kan tankokin mai ko jiragen kasuwancin Iran.
Kungiyar Shi'a
Samu kari