INEC
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban hukumar, Alhaji Garba Muhammad ne ya bayyana haka a babban birnin jahar Zamfara, Gusau a ranar Litinin, 15 ga watan Afrilu yayin ganawa da masu ruwa da tsaki a siyasar jahar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC, ta ce ta gamsu da matakin karatu na shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gabatar cikin takardu na shaidu yayin neman takara ta kejerar jagorancin kasar nan.
Biyo bayan nasarar Gwamna Aminu Tambuwal na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Sakkwato, shugaban kungiyar yakin neman zaben kujerar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Yusuf Suleiman, ya yi ikirarin an danne masu hakki.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta bayyana damuwa dangane da yadda adadi na yawan jam'iyyun siyasa a kasar nan ke ci gaba da hauhawa da a halin yanzu ya ke damalmala mata lissafi yayin zabe.
A yau Alhamis 28 ga watan Maris za a gabatar da zaben gwamnoni a jihar Adamawa karo na biyu. Inda aka wakilta wani mataimakin shugaban hukumar 'yan sanda na kasa akan ya sanya ido akan zaben. Zaben wanda za a gabatar da shi...
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta kaddamar tare da shellanta nasarar Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyyar APC, gwamnan jihar Kano da ya sake lashe zaben jihar karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar.
Alamu sun nuna cewar jam'iyyar PDP zata ja daga muddin hukumar zabe ta bayyana Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kano, inda ta bukaci hukumar data gaggauta bayyana Abba K. Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben.
Cikin wani sakon mayar da martani ga jam'iyyar PDP da kuma tsaohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, ta fayyace dalilai da kawowa yanzu ta gaza ba su dama ta bincikar kayan zabe.
Mun samu cewa babbar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta fidda jerin sunayen 'yan siyasa da suka yi nasara a zaben kujerar Sanatoci da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019 da ta gabata.
INEC
Samu kari