INEC ta fidda jerin Sanatoci 100 da suka yi nasara a zaben bana

INEC ta fidda jerin Sanatoci 100 da suka yi nasara a zaben bana

Mun samu cewa babbar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta fidda jerin sunayen 'yan siyasa da suka yi nasara a zaben kujerar Sanatoci da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019 da ta gabata.

INEC ta fidda jerin Sanatoci 100 da suka yi nasara a zaben bana
INEC ta fidda jerin Sanatoci 100 da suka yi nasara a zaben bana
Asali: Depositphotos

Yayin da majalisar dattawan kasar nan ke ga guraben Sanatoci 109, hukumar INEC ta fidda sunayen Sanatoci 100 a halin yanzu gabanin bayyana sakamakon zaben Sanatoci 9 da aka sake gudanar wa a ranar Asabar, 9 ga watan Maris.

Cikin jerin zababbun Sanatoci 100 da INEC ta wassafa sunayen su sun hadar da na jam'iyyar APC 62 da suka kasance mafi rinjaye, na jam'iyyar PDP 37 da kuma na jam'iyyar YPP (Young Progressive Party) guda daya kacal.

ABIA

ABIA NORTH: ORJI UZOR KALU (APC)

ABIA CENTRAL: THEODORE ORJI (PDP)

ADAMAWA

ADAMAWA NORTH: ISHIAKU CLIFF (PDP)

ADAMAWA CENTRAL: AISHATU DAHIRU (APC)

ADAMAWA SOUTH: BINOS YERO (PDP)

AKWA IBOM

AKWA IBOM NORTH EAST: BASSEY ALBERT (PDP)

AKWA IBOM NORTH WEST: CHRIS EKPENYONG (PDP)

AKWA IBOM SOUTH: AKON EYAKENYI (PDP)

ANAMBRA

ANAMBRA NORTH: STELLA ODUAH (PDP)

ANAMBRA CENTRAL: UCHE EKWUNIFE (PDP)

ANAMBRA SOUTH: IFEANYI UBA (YPP)

BAUCHI

BAUCHI NORTH: MOHAMMED BULKACHUWA (APC)

BAUCHI CENTRAL: JIKA HALIRU (APC)

BAYELSA

BAYELSA EAST: DEGI BIOBARAKU WANGAGRA (APC)

BAYELSA CENTRAL: DIRI DOUYE (PDP)

BAYELSA WEST: EWHRUDJAKPO LAWRENCE (PDP)

BENUE

BENUE NORTH EAST: GABRIEL SUSWAM (PDP)

BENUE NORTH WEST: EMMANUEL ORKER-JEV (PDP)

BENUE SOUTH: PATRICK ABBA MORO (PDP)

BORNO

BORNO NORTH: KYARI ABUBAKAR (APC)

BORNO CENTRAL: KASHIM SHETTIMA (APC)

BORNO SOUTH: ALI NDUME (APC)

CROSS RIVER

CROSS RIVER NORTH: ROSE OKO (PDP)

CROSS RIVER CENTRAL: SANDY ONOR (PDP)

CROSS RIVER SOUTH: GERSHOM BASSEY (PDP)

DELTA

DELTA NORTH: PETER NWAOBOSHI (PDP)

DELTA CENTRAL: OVIE OMO-AGEGE (APC)

DELTA SOUTH: JAMES MANAGER (PDP)

EBONYI

EBONYI NORTH: SAM EGWU (PDP)

EBONYI CENTRAL: OBINNA OGBA (PDP)

EBONYI SOUTH: MICHAEL AMA-NNACHI (PDP)

EDO

EDO NORTH: FRANCIS ALIMEKHENA (APC)

EDO CENTRAL: CLIFFORD ORDIA (PDP)

EDO SOUTH: MATTHEW UROGHIDE (PDP)

EKITI

EKITI NORTH: OLUBUNMI ADETUNMBI (APC)

EKITI CENTRAL: OPEYEMI BAMIDELE (APC)

EKITI SOUTH: ADEBAYO ADEYEYE (APC)

ENUGU

ENUGU EAST: CHIMAROKE NNAMANI (PDP)

ENUGU WEST: IKE EKWEREMADU (PDP)

ENUGU NORTH: CHUKWUKA UTAZI (PDP)

GOMBE

GOMBE NORTH: ALKALI AHMED (APC)

GOMBE CENTRAL: DANJUMA GOJE (APC)

GOMBE SOUTH: AMOS BULUS (APC)

IMO

IMO EAST: ONYEWUCHI FRANCIS (PDP)

JIGAWA

JIGAWA NORTHEAST: IBRAHIM HASSAN (APC)

JIGAWA NORTHWEST: DANLADI SANKARA (APC)

JIGAWA SOUTHWEST: MOHAMMED SABO (APC)

KADUNA

KADUNA NORTH: SULEIMAN KWARI (APC)

KADUNA CENTRAL: UBA SANI (APC)

KADUNA SOUTH: DANJUMA LA'AH (PDP)

KANO

KANO NORTH: BARAU JIBRIL (APC)

KANO CENTRAL: IBRAHIM SHEKARAU (APC)

KANO SOUTH: KABIRU GAYA (APC)

KATSINA

KATSINA NORTH: AHMED BABBA-KAITA (APC)

KATSINA CENTRAL: KABIR ABDULLAHI (APC)

KATSINA SOUTH: BELLO MANDIYA (APC)

KEBBI

KEBBI NORTH: ABDULLAHI YAHAYA (APC)

KEBBI CENTRAL: ADAMU ALIERO (APC)

KEBBI SOUTH: BALA IBN NA'ALLAH (APC)

KOGI

KOGI CENTRAL: YAKUBU OSENI (APC)

KOGI WEST: DINO MELAYE (PDP)

KWARA

KWARA NORTH: UMAR SADIQ (APC)

KWARA CENTRAL: YAHAYA OLORIEGBE (APC)

KWARA SOUTH: OYELOLA ASHIRU (APC)

LAGOS

LAGOS EAST: ADEBAYO OSINOWO (APC)

LAGOS CENTRAL: OLUREMI TINUBU (APC)

LAGOS WEST: ADEOLA OLAMILEKAN (APC)

NASARAWA

NASARAWA NORTH: GODIYA AKWASHIKI (APC)

NASARAWA WEST: ABDULLAHI ADAMU (APC)

NASARAWA SOUTH: TANKO AL'MAKURA (APC)

NIGER

NIGER NORTH: SABI ABDULLAHI (APC)

NIGER EAST: MOHAMMED SANI MUSA (APC)

NIGER SOUTH: BIMA ENAGI (APC)

OGUN

OGUN EAST: MUSTAPHA OLALEKAN (APC)

OGUN CENTRAL: IBIKUNLE AMOSUN (APC)

OGUN WEST: TOLULOPE ODEBIYI (APC)

ONDO

ONDO NORTH: AJAYI BORROFICE (APC)

ONDO CENTRAL: AYO AKINYELURE (PDP)

ONDO SOUTH: NICHOLAS TOFOWOMO (PDP)

OSUN

OSUN EAST: ADENIGBA FADAHUNSI (PDP)

OSUN CENTRAL:AJIBOLA BASHIRU (APC)

OSUN WEST: ADELERE ARIOWOLO (APC)

OYO

OYO NORTH: ABDULFATAI BUHARI (APC)

OYO CENTRAL: TESLIM FOLARIN (APC)

OYO SOUTH KOLA:BALOGUN (PDP)

PLATEAU

PLATEAU CENTRAL:DIMKA AYUBA (APC)

PLATEAU NORTH: GYANG ISTIFANUS DUNG (PDP)

RIVERS

RIVERS SOUTH EAST: MPIGI BARINADA (PDP)

SOKOTO

SOKOTO NORTH:ALIYU WAMAKKO (APC)

SOKOTO EAST: ABDULLAHI GOBIR (APC)

SOKOTO SOUTH: ABUBAKAR TAMBUWAL (APC)

TARABA

TARABA NORTH: ISA SHUAIBU LAU (APC)

TARABA CENTRAL: YUSUF ABUBAKAR YUSUF (APC)

TARABA SOUTH EMMANUEL BWACHA (PDP)

YOBE

YOBE NORTH: AHMED LAWAN (APC)

YOBE SOUTH: IBRAHIM BOMAI (APC)

YOBE EAST: IBRAHIM GEIDAM (APC)

ZAMFARA

ZAMFARA NORTH: KAURA TIJANI YAHAYA (APC)

ZAMFARA CENTRAL: ALIYU ISA BILBIS (APC)

ZAMFARA WEST: ABDUL'AZIZ YARI (APC)

FCT ABUJA

PHILIP ADUDA (PDP)

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel