Hukumar zabe ta bayyana sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara

Hukumar zabe ta bayyana sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta saki sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara, wadanda kotun koli ta yi shari'a a kansu

Shugaban hukumar zabe ta kasa, Mahmoud Yakubu, shi ne ya sanar da hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai yau Asabar dinnan a babban birnin tarayya Abuja.

Hukumar zabe ta bayyana sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara
Hukumar zabe ta bayyana sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara
Asali: Facebook

Gwamna

S/N Mukami Sunan dan takara Jam'iyya

1. Gwamna Bello Mohd Matawalle PDP

2. Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu Gusau PDP

Majalisar tarayya

S/N Yanki Sunan dan takara Jam'iyya

1. Zamfara ta arewa Alhaji Ya'u Sahabi PDP

2. Zamfara ta tsakiya Mohammed Hassan PDP

3. Zamfara ta yamma Lawali Hassan Anka PDP

Majalisar wakilai

S/N Mazaba Sunan dan takara Jam'iyya

1. Kauran Namoda/Birnin Magaji Umar Sani Dan-Galadima PDP

2. Shinkafi/Zurmi Bello Hassan Shinkafi PDP

3. Gusau/Tsafe Kabiru Amadu PDP

4. Bungudu/Maru Shehu Ahmed PDP

5. Anka/Talata Mafara Kabiru Yahaya PDP

6. Bakura/Maradun Ahmed Muhammad Bakura PDP

7. Gummi/Bukkuyum Sulaiman Abubakar Gumi PDP

Majalisar jiha

S/N Mazaba Sunan dan takara Jam'iyya

1. Kauran Namoda ta arewa Umar Sani Dan-Galadima PDP

2. Kauran Namoda ta kudu Bello Hassan Shinkafi PDP

3. Birnin Magaji Nura Dahiru PDP

4. Zurmi ta gabas Salihu Hassan Zurmi PDP

5. Zurmi ta yamma Nasiru Mu'azu PDP

6. Shinkafi Muhammad G. Ahmad PDP

7. Tsafe ta gabas Musa Bawa Musa PDP

8. Tsafe ta yamma Aliyu Na-Maigora PDP

9. Gusau ta gabas Ibrahim Naida PDP

10. Gusau ta yamma Shafi'u Dama PDP

11. Bungudu ta gabas Kabiru Magaji PDP

12. Bungudu ta yamma Nasiru Bello Lawal PDP

13. Maru ta gabas Yusuf Alhassan Muhammad PDP

14. Maru ta kudu Kabiru Hashimu NRM

15. Anka Yusuf Muhammad PDP

16. Talata Mafara ta arewa Shamsudden Hassan PDP

17. Talata Mafara ta kudu Aminu Yusuf Jangebe PDP

18. Bakura Tukur Jekada Birnin Tudu PDP

19. Maradun I Faruk Musa Dosara PDP

20. Maradun II Nasiru Atiku PDP

21. Gummi I Abdulnasir Ibrahim PDP

22. Gummi II Mansur Mohammed PDP

23. Bukkuyum ta arewa Ibrahim Mohammed Na'idda PDP

24. Bukkuyum ta kudu Sani Dahiru PDP

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa nan: Domin karuwa cikin wannan wata mai alfarma na Ramadana

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng