INEC
Legit.ng ta ruwaito daga cikin jihohin da aka samu irin wannan tasgaro akwai jahar Bauchi, Sakkwato, Adamawa da kuma jahar Filato, dukkaninsu jihohi ne dake Arewacin Najeriya Sai dai babban dalilin da doka ta tanadar na auna idan
Legit.ng ta ruwaito kwmaishinan mai suna Mohammed Ibrahim ya bayyana haka ne yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Laraba, 6 ga watan Maris, inda yace daga cikin jam’yyu 41 da suka tsayar da yan takara har da APC da PDP.
Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai amince da sakamakon babban zaben da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairu ba. Ya ce zaben cike yake da murdiya gami da rashin gaskiya.
Da yawa daga cikin al'ummar Najeriya sun bayyana fushin su dangane da hukuncin hukumar zabe ta kasa mai zaman wato INEC, na dage babban zaben kujerar shugaban kasa cikin abinda bai wuce sa'o'i goma gabanin gudanar sa.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC reshen jihar Neja, ta karbe tikitin takarar kujerar wakilin shiyyar Neja ta Gabas na majalisar dattawa daga hannu Sanata David Umaru ta kuma danka shi a hannun Muhammad Sani Musa.
A ranar Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta dage babban zaben kasa na shugaban kasa da kuma na 'yan majalisar tarayya zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu na shekarar da muke ciki.
Mun samu cewa, daga karshe gwamnatin kasar Amurka ta yi furuci na tofa albarkacin bakin ta dangane da dage babban zaben kasa da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi a jiya Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019.
A ranar Asabar, 16 ga watan Feburairu ne hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zaben shugaban kasa da nay an majalisun wakilai da na dattawa, sai kuma a ranar 2 ga watan Maris a gudanar da zaben gwamnoni da nay an majalisu
Za ku ji Jam’iyyar adawa na so a saki sunayen wadanda aka dauka aikin zabe a 2019. Jam’iyyar PDP ta hurowa Hukumar INEC wuta game da zaben 2019 a halin uanzu inda ta ke so a fito da sunayen Malaman zabe nan da kwana 2.
INEC
Samu kari