INEC
A yau Alhamis 28 ga watan Maris za a gabatar da zaben gwamnoni a jihar Adamawa karo na biyu. Inda aka wakilta wani mataimakin shugaban hukumar 'yan sanda na kasa akan ya sanya ido akan zaben. Zaben wanda za a gabatar da shi...
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta kaddamar tare da shellanta nasarar Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyyar APC, gwamnan jihar Kano da ya sake lashe zaben jihar karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar.
Alamu sun nuna cewar jam'iyyar PDP zata ja daga muddin hukumar zabe ta bayyana Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kano, inda ta bukaci hukumar data gaggauta bayyana Abba K. Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben.
Cikin wani sakon mayar da martani ga jam'iyyar PDP da kuma tsaohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, ta fayyace dalilai da kawowa yanzu ta gaza ba su dama ta bincikar kayan zabe.
Mun samu cewa babbar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta fidda jerin sunayen 'yan siyasa da suka yi nasara a zaben kujerar Sanatoci da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019 da ta gabata.
Babbar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kaddamar da cewa, zaben gwamna da aka gudanar a ranar Asabar, ga watan Maris bai kammala ba a jihohin Filato, Bauchi, Sakkwato, Adamawa da kuma Kano.
Bayan kammala tattara sakamakon zaben kananan hukumomi 44 na jihar Kano, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta kaddamar da cewa sai an sake gudanar da zabe a mazabun wasu kananan hukumomi na jihar.
Idan za’a tuna a ranar Asabar din data gabata, 9 ga watan Maris ne aka gudanar da zaben gwamnoni a jahohi akalla guda 30 na Najeriya, inda wasu gwamnonin dake kan kujera ne ke kokarin zarcewa, yayin da aka samu sabbin gwamnoni a w
Babban kwamishinan zabe na Kano ya bayyanawa manema labarai cewa an fasa fitar da sakamakon zaben Gwamna a Kano saboda lamarin tsaro. Sai nan gaba za a san labarin zaben Gwamna da Majalisa a Kano.
INEC
Samu kari