Jihar Imo
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wani Fasto mai taimakawa 'yan kungiyar IPOB wajen kai wa 'yan sanda hari a wasu sassa na kasar musamman ma kudu.
An babbake wata ofishin 'yan sanda dake karamar hukumar Isiala Mbano ta jihar Imo. Daily Trust ta tattaro cewa 'yan bindiga ne suka rinjayi jami'an 'yan sanda.
Rahoton da Hukumar kididdiga ta kasa NBS ya fitar, ya bayyana jihohin Imo, Adamawa da Cross Ribas a matsayin wadanda suka fi yawan rashin aikin yi a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da hanyoyi biyu a Owerri, babban birnin jihar Imo inda aka sauya wa daya daga cikin hanyoyin suna zuwa sunan shi.
Wasu fusatattun matasa a jihar Imo sun cika ofishin yan sanda sannan suka cinna masa wuta don martani akan kisan da wani jami'i yayi ma ɗan uwansu a yankinsu.
Hayakin janareta ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daliban jami'a. An bayyana cewa, daliban sun kunna janareta ne suka turo hayakinsa kusa da tagar dakin kwanansu.
A jihar Imo rikicin siyasa ya barge musamman amajalisar wakilan jihar inda tayi awon gaba da kujerar shugaban masu rinjayen majalisar a zaman yau Alhamis a
Wata babbar kotun jihar da ke zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta bada umarnin kwace dukkan kadaroron da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha ya samu.
Kakakin ƴan sandan da aka tuhuma, Orlando Ikeokwu, ya tabbatar da faruwar lamarin ta hannun mai rahotonmu. A cewarsa, babu wani ɗan sanda da ya rasa ransa a sak
Jihar Imo
Samu kari