Jihar Imo
Wasu yan bindiga da ake zargin baƙi ne sun hallaka yan kasuwa 7 yan arewa a jihar Imo, yanzun haka ana hausa yan kasuwa na cikin tsoro a yankin da abun ya faru.
Sabon rikici ya barke a jam'iyyar PDP reshen jihar Imo, inda wani babban jigon jam'iyyar, Emmanuel Iwuanyanwu, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya koreshi.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wani Fasto mai taimakawa 'yan kungiyar IPOB wajen kai wa 'yan sanda hari a wasu sassa na kasar musamman ma kudu.
An babbake wata ofishin 'yan sanda dake karamar hukumar Isiala Mbano ta jihar Imo. Daily Trust ta tattaro cewa 'yan bindiga ne suka rinjayi jami'an 'yan sanda.
Rahoton da Hukumar kididdiga ta kasa NBS ya fitar, ya bayyana jihohin Imo, Adamawa da Cross Ribas a matsayin wadanda suka fi yawan rashin aikin yi a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da hanyoyi biyu a Owerri, babban birnin jihar Imo inda aka sauya wa daya daga cikin hanyoyin suna zuwa sunan shi.
Wasu fusatattun matasa a jihar Imo sun cika ofishin yan sanda sannan suka cinna masa wuta don martani akan kisan da wani jami'i yayi ma ɗan uwansu a yankinsu.
Hayakin janareta ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daliban jami'a. An bayyana cewa, daliban sun kunna janareta ne suka turo hayakinsa kusa da tagar dakin kwanansu.
A jihar Imo rikicin siyasa ya barge musamman amajalisar wakilan jihar inda tayi awon gaba da kujerar shugaban masu rinjayen majalisar a zaman yau Alhamis a
Jihar Imo
Samu kari