Jihar Imo
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta yi Allah wadai da kisan Ahmed Gulak, jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sannan ta nemi a kama masu laifin.
Wasu tsagerun 'yan ta'adda sun yi wa shugaban matasan jam'iyyar PDP na jihar Imo kisan gilla a cikin jihar. Sun kona gidansa tare da wasu motoci dake cikin gida
Rahoto ya bayyana yadda aka gargadi Ahmed Gulak kan zuwa jihar Imo, amma aka ce ya yi biris yace shi dole can zai tafi, an so ya tafi wata jihar Arewa, amma ina
Rundunar yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa marigayi Ahmed Gulak (jigo a jam'iyyar APC) ya fita daga masaukin sa ba tare da ya sanar da hukumar yan sanda ba.
Biyo bayan hallaka tsohon hadaimin Jonathan, Ahmed Gulak, 'yan Najeriya sun yi sharhi game da kisan dan siyasar, sun kuma bayyana ra'ayoyinsu akan kisan nasa.
Jami'an yan sanda sun samu nasarar fatattakar mayaƙan IPOB a wani sabon hari da suk kaiwa jami'an har cikin ofishin su a Imo, sun hallaka huɗu daga cikin su.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Asabar, 29 ga watan Mayu, sun lalata da kona hedikwatar rundunar’ yan sanda ta Atta da ke cikin Karamar Hukumar Njaba ta Jihar Imo.
Wasu 'yan ta'adda cikin kakin soja sun kashe wani jami'in dan sanda a jihar Imo. An ruwaito cewa, sun fahimci shi dan sanda ne daga nan suka afka suka kashe shi
Tsohon gwamnan jihar Imo Kuma sanata daga jihar, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa zamansa gwamna a Imo na shekara takwas (8) ƙara Talautad da shi yayi.
Jihar Imo
Samu kari