Ilimin Kimiyya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin biyan makudan kudade ga jami’o’in Najeriya na gwamnati da suka kai naira biliyan ashirin (N20,000,000,000) don baiwa kungiyar malaman jami’a damar inganta karatun jami’o’in kasarnan.
Haka zalika Falana yayi kira ga gwamnati da masu makarantun kudi dasu dage wajen tattauna wa mutanen dake neman koyarwa a makarantunsu, ta hanyar yi musu tambayoyi, a haka zasu gane ko sun san abinda suke yi...
Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya sanar da haka a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ya yaba ma yan matan, tare da jinjina ma kwazon da suka nuna wajen fitar da Najeriya daga kunya, tare da bai
NAIJ.com ta ruwaito dalibi Zakari dan asalin jihar Borno ne, kuma ya nuna bajinta a jarabawar JAMB ta bana, inda ya samu maki dari uku da sittin da hudu, 364, hakan ya sanya shi zama dalibi mafi yawan adadin maki a cikin dubunnan
Daliban da ake rantsar wadanda za’a tura su jami’o’in kasar Ingila sun hada da daliban digiri na biyu su 122, da masu digirindigirgir su 76, haka zalika yace hukumar ta rage jami’o’in hadin giwa na kasar Ingila daga 60 zuwa 15, do
Mutane da dama sun yarda akwai Aljanun da sukan shafi jikin dan Adam, inda idan hakan ya faru zasu dinga tashin masa lokaci zuwa lokaci, sai dai akasarin haka ya fi faruwa da Mata. Itama wata dalibar jami’ar, Aishat Umar ta bayyan
Daya daga cikin abinda ke haifar wa manoma asara da samun karancin amfanin gona shine amfani da taki da magungunan kwari na jabu ko wadanda aka yiwa hadi da wasu abubuwan da ke gurbatasu. Manoma da yawa suna kashe makuden kudade w
Haka kuwa aka yi, inda a yayin wannan taro Kareem ya nade hannu ya fara aikin zana Macron a yadda yake a wannan lokaci, inda cikin dan kankanin lokaci da bai wuce awanni biyu ba har ya zana shugaban cikin wani hoto mai matukar kya
Akwai jami'o'i masu dimbin yawa a Najeriya amma burin duk wani dalibi shine samun guraben karatu a jami'o'in da suke gaba da takwarorinsu a Kasar. Saboda haka idan kana daya daga cikin wanda ke son sanin ko wadanne jami'o'i ne ke
Ilimin Kimiyya
Samu kari