Ilimin Kimiyya
An gurfanar dashi tare da tsohon shugaban fannin kudi da mulki, karkashin ofishin tsohon mai bada shawara akan harkokin tsaro, Shu'aibu Salisu ;tsohon manajan matatar man fetur ta kasa, Aminu Baba-kusa, da kuwa masana'antu biyu...
Kasar Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa a kan wani mutum da ya yi ridda tare da yin kalaman batanci ga Annabi. Hankalin hukuma ya kai kan Ahmad Al-Shamri a shekarar 2014 bayan ya saka wasu faifan bidiyo dake nuna akidar mulhidan
A yau, Litinin, hukumar kula gidajen yari ta kasa (NPS) ta buga sanarwar zata dauki ma'aikata a wasu jaridun kasar nan. Sanarwar ta bayyana cewar, hukumar NPS na sanar da dukkan 'yan Najeriya dake bukatar aiki da hukumar cewar zas
Tafarnuwa dai sananna ce ga mutane da yawa kuma tana yaki da kwayar cutar bacteria, fungi da Virus. Akwai tabbacin cewa tana kara garkuwar jiki. Domin amfana da wannan garabasa, zaka iya cin daya zuwa biyu na tafarnuwa a rana
Daga addinin musulunchi nakoma addinin Christianity, inda kuma tuni na sanar da dangina hakan, dakuma wasu abokaina. To bayan faruwar hakan ne fa masoya na dakuma dangina duk suka fada cikin bakin ciki kwarai, wasuma KO abinchi ba
A wasikun da 'yan majalisar wakilan suka aike kuma shugaban majalisar, Yakubu Dogara, ya karanta sun bayyana cewar sun canja sheka daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki a jihar su, Anambra, wato jam'iyyar APGA ta tsohon dan gwagwarmaya
Shin yaushe erabonku da ku leka Indiya, har kun fara mantawa da su Mugyambo da Amita, Dawayya da Zango sun kawo muku sabon salo na wasanni da yarenku. Duk da cewa abin alfahari ne muna namu wasannin, Indiya ai ta zama gida itama
Kafar yada labaran ta ce iyayen jaririn sun mutu ne sakamakon wani hatsari da ya ritsa da su amma tun kafin mutuwar su, an daskarar da cikin jaririn a cikin na'ura a dakin gwaje-gwaje domin haihuwar sa ta hanyar kimiyya. Bayan mu
Daga cikin irin wadannan bacteriya da ma kuma viruses da fungus, watau funfuna, wadanda suma suna kawo irin nasu cututtukan. E. Coli, bacteriya ce da take kawo da har zai kai ga zawon jini. Salmonella Typhi ke kawo zazzabni taifot
Ilimin Kimiyya
Samu kari