Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

Akwai jami'o'i masu dimbin yawa a Najeriya amma burin duk wani dalibi shine samun guraben karatu a jami'o'in da suke gaba da takwarorinsu a Kasar. Saboda haka idan kana daya daga cikin wanda ke son sanin ko wadanne jami'o'i ne ke kan gaba wajen ingannci a Najeriya, sai ka biyo mu don ganin jerin jami'o'in na shekarar 2018.

Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar
Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

A tantancewar da hukumar kula da jami'o'in Najeriya NUC tayi a karshen shekarar 2017, Jami'ar Ibadan ne ta zo na farko, sai Jami'ar Legas ta zo na biyu kana Jami'ar Obafemi Awolowo ta zo na uku. Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria ce ta zo na hudu, ita kuma

Jami'ar Ilorin da ke Kwara ta zo na biyar.

Ga dai cikaken jerin jami'o'in da matsayinsu kamar yadda NUC ta fitar daga na 100 zuwa na 1.

50. Jami'ar Bowen, Iwo, Jihar Osun.

49. Jami'ar Najeriya ta Nile, Abuja.

48. Jami'ar Umaru Musa Yar’Adua Katsina.

47. Jami'ar Maiduguri, Jihar Borno.

46. Jami'ar Tarayya, Ndufu-Alike Ndufu-Alike.

45. Jami'ar jihar Ebonyi Abakaliki.

44. Jami'ar Tarayya, Dutsin-Ma Dutsin-Ma.

43. Jami'ar Ilimi Tai Solarin, Ijebu-Ode.

42. Jami'ar jihar Kogi, Anyigba.

41. Jami'ar Tarayya ta Calabar.

40. Jami'ar jihar Ekiti, Ado-Ekiti.

Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar
Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

39. Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Afirka, Abuja.

38. Jami'ar jihar Nasarawa, Keffi.

37. Jami'ar koyon aikin noma, Makurdi.

36. Jami'ar jihar Osun, Oshogbo.

35. Jami'ar Veritas, Abuja.

34. Jami'ar jihar Kwara, Malete.

33. Jami'ar Redeemer’s, Mowe.

32. Jami'ar jihar Benue, Makurdi.

31. Jami'ar Adekunle Ajasin, Akungba Akoko.

30. Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Rivers, Port Harcourt.

Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar
Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

28. Jami'ar Fasahar Noma ta Michael Okpara, Umuahia.

27. Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, Bauchi.

26. Jami'ar Uyo, jihar Akwa Ibom.

25. Jami'ar Nnamdi Azikiwe Awka.

24. Jami'ar Landmark Omu-Aran.

23. Jami'ar Jos, Jihar Filato.

22. Jami'ar Afe Babalola Ado-Ekiti.

21. Jami'ar Fasaha ta Ladoke Akintola da ke Ogbomoso.

20. Jami'ar Amurka ta Najeriya da ke Yola.

19. Jami'ar Bayero da ke Kano.

18. Jami'ar Babcock da ke Ilishan-Remo.

17. Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Akure.

16. Jami'ar Jihar Legas da ke Ojo.

15. Jami'ar Usmanu Danfodio, Sokoto.

14. Jami'ar Tarayya, Oye-Ekiti Oye.

13. Jami'ar Fasahar Noma da ke Abeokuta.

12. Jami'ar Fasaha ta Tarayya da ke Owerri.

11. Jami'ar Fasaha ta Tarayya da ke Minna.

10. Jami'ar Fatakwal

Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar
Duba jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya kamar yadda NUC ta fitar

9. Jami'ar Abuja, Abuja.

8. Jami'ar Benin, Ugbowo.

7. Jami'ar Nigeria ta Nsukka

6. Jami'ar Covenant dake Ota.

5. Jami'ar Ilorin, jihar Kwara.

4. Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria.

3. Jami'ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife

2. Jami'ar Legas

1. Jami'ar Ibadan

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel