Ilimin Kimiyya
Gwamnatin Tarayya ta yi babbar rashi a mugun hadarin da aka yi a Kaduna. Idan ba ku manta ba a jawabin da gwamnatin Kaduna ta fitar ta bakin Kwamishinan tsaro da harkokin gida, an yi hadarin gas a Sabon Tasha.
Za ku ji inda farin mutum ya zage ya kure basirarsa a shekarun nan na 2010 zuwa 2019. Mun kawo abubuwa 8 da Masana su ka kirkiro tsakanin wadannan shekaru.
Tun daga nan farfesa Miller ya fara shirya lacka domin sanar da jama'a irin dumbin ilimin da ya ci karo da shi yayin da yake nazarin Qur'ani da niyyyar gano kura - kuran da ke cikin domin jan hankalin Musulmai su koma Kiristoci.
A ranar Litinin ne Daraktan kula da hukumar harkokin jiragen kasa (NRC) da ke karkashin ma'aikatar sufuri ta tarayya, Injiniya Mohammed Babakobi, ya ce an dauki Daura ne don gina sabuwar Jami'ar sufuri saboda dabarun shawo kan mat
Wani sabon Likita ya shiga tarihi, ya kammala karatu bai da sa’a a bana. Sale Muhammed Dandashire ya zama Gwarzon Likitocin ABU ne bayan ya lashe kyaututtuka 13.
Babban ‘Dan siyasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana abin da zai ceci jama’a da ilmi mai nagarta wajen wanii biki a jami’ar Kudu inda aka karrama Sarkin Musulmi da wasu mutane 2.
Wani Bawan Allah wanda Haifaffen Najeriya ne ya zama babban Masanin tarihi a kasar Birtaniya. Wannan mutumi wanda Rabi-‘Dan Najeriya ne ya na cikin masu ilmin da ake ji da su yanzu a Duniya.
Shugaban ya shaida wa manema labarai a garin Kano cewa kwararrun sun samu nasarar kama Zakin tare da hadin gwuiwar jami'an 'yan sanda da sauran jami'an tsaro. Ya kara da cewa kwararrun da jami'an tsaron na kokarin ganin sun mayar
Ali ya ce a halin da ake ciki yanzu, babu wasu kaya da za a iya shigo wa da su Najeriya sai ta iyakokin cikin ruwa, inda za a bincikarsu kafin su shigo cikin kasa jama'a su fara amfani da su. Ya ce yin hakan zai bawa jami'an tsaro
Ilimin Kimiyya
Samu kari