Ilimin Kimiyya
Wani dalibin jami'ar kimiya da fasaha KUST da ke jihar Kano, ya kashe wani dan Almajiri mai shekaru 18 a duniya, Adamu Ibrahim a kauyen Sabon Garin 'Yan Kwaya da ke karamar hukumar Wudil ta Kanon Dabo.
Jami’ar kasa da kasa dake kasar Sudan, Sudan International University, ta kulla yarjejeniya da gwamnatin jahar Zamfara domin bude rassanta a garin Gusau, da zai kunshi tsangayar ilimin likitanci don samar da kwararrun likitoci.
Wani ‘Dan Najeriya Mai karatun Digir-digir zai fito da maganin cutar tibi. Wannan Matashi ya na karatunsa ne PhD a Jami’ar Ilorin inda ya ke shirin kirkiro maganin cutar tarin tibi da ke fama da ita.
Ma'aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta tarayya ce ta shirya taron tare da hadin gwuiwar gwamnatin jihar Kano da hukumar UNICEF. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa an shirya taron ne domin tabbatar da samun
Kwanan nana wani Shehin Malamin kasar waje ya yi magana bayan an ba Isa Ali Pantami Minista. Wannan ba kowa bane sai Mufti Menk wanda ya aikowa Isa Ali Pantami sakon barka da addu’a.
Hukumar kula da ingancin karatu da nagartar jami'o'in kasa (NUC) ta fitar da jerin sunayen wasu haramtattun jami'o'i 58 da ke Najeriya. NUC ta ce ta rufe jami'o'in saboda rashin samun lasisi daga gwamnatin tarayya da kuma rashin
Za ku ji yadda a ka kirkiro mota mai aiki da wutar lantarki a Najeriya wanda tun 2015 ake wannan tanadi inji wadanda su ka kera motar lantarkin a Jami’ar UNN wanda a ke kira Lion Ozumba 551.
ASUU ta fito ta ce harkar ilmi na gwamnatin nan ta shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na shan wuya. Kungiyar ASUU ta yi tir da tsare-tsaren Gwamnatin Buhari wanda ta ce ya rusa ilmi.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman Kura ya bayyana haka ne a ranar Talata, 7 ga watan Mayu, inda yace karamar hukumar ta kara ma Malaman Firamri 450 girma a cikin watanni goma sha takwas da suka gabata.
Ilimin Kimiyya
Samu kari