Ibadan
A cewar Hakeem, a lokacin da matarsa ke dauke da cikin dansu na biyu, kwatsam sai maigidan nasu ya yi ikirarin cewa cikinsa ne, har ma ya yi rikici da shi wajen rada ma yaron suna, toh don haka idan ba rami mai ya kawo rami.
Gwamnan PDP ya karbe sarautar da aka yi wa Sarakuna 21. Hakan na nufin an ruguza rawanin Sarakunan da aka kafa a 2017 wanda ya hada fada tsakanin Mai martaba Olubadan na kasar Ibadan, Saliu Adetunji da ‘yan majalisarsa.
Wata mata dake zaune a garin Ibadan mai suna Esther Isaiah, ranar Larabar nan ta zargi mijin mahaifiyarsu mai suna John Dickson, da yi mata fyade ita da kanwarta. Da take sanar da hakan a wata kotu dake Mapo a garin na Ibadan...
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta kama wani malamin addinin Musulunci mai suna Alfa Majid Olore, bayan an gano wani gida da yake satar mutane yana boye a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Jaridar Independent ta bada rahoton an...
Wani abin mamaki da ya faru a jiya Talata 9 ga watan Afrilu, a wani injin cire kudi (ATM), na wani banki a kusa da gidan rediyon Najeriya, da ke Dugbe, cikin jihar Ibadan, inda aka kama wani matashin yaro yana cire kudi a injin...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito uwargida Rafiat ta bayyana haka ne a zaman kotun na ranar Laraba, 13 ga watan Maris, dayake dama tun a shekarar 2016 shugaban kotun, Cif Henry Agbaje ya kashe auren ma’auratan akan Adeleke na dukanta.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Dansanda mai shigar da kara, Sajan Segun Adegboye ya bayyana ma kotu cewa da misalin karfe 8 na safiyar ranar 12 ga watan Disambar shekarar 2018 ne Sangodiji ya murde wuyan budurwarsa, Dupe.
Sai dai tsohon gwamnan jahar Oyo Alao-Akala ya bayyana cewa wannan matakin da gwamnatin ta dauka akan gidansa a matsayin bita da kullin siyasa ne gwamnatin jahar ke yi masa, Akala ya bayyana haka ne ta bakin Kaakakinsa, Jeremiah A
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito gwamnatin jihar ta sanar da haka ne ta shafinta na Twitter, inda tace ta dauki wannan mataki ne sakamakon karar harbe harbe da aka jiyo daga cikin kasuwar, don haka aka rufe kasuwar don gudun asarar ray
Ibadan
Samu kari